Cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar jajiberin bikin ranar samun ‘yancin kasa, dauke da sa hannun kakakinta, Debo ...
Kwamishinan Watsa Labarai da Tsaron Cikin Gida na jihar, Farfesa Usman Tar, ya sanar da wannan shawarar rage bukukuwan ne a ...
Tsohon zakaran wasan kwallon kwando, Dikembe Mutombo ya mutu yana da shekaru 58 da haihuwa bayan ya sha fama da sankarar ...
Bangaren sojin sama na aikin wanzar da zaman lafiya na “Operation Whirl Punch” ya lalata cibiyoyin adana kayan aiki na ‘yan ...
Ministan Lantarkin Najeriya, Cif Adebayo Adelabu, ya bayyana cewar fiye da kaso 40 cikin 100 na ‘yan najeriya na samun ...
Masu shirya zanga-zangar 1 ga watan Oktoba a kan tsadar rayuwa a Najeriya sun jaddada aniyar ci gaba da shirinsu duk kuwa da ...
A cikin shirin 'Yan Kasa na wannan makon muna dauke ne da korafin ‘yan Najeriya da tsokacin masana a kan kalubalen tsadar ...
A yau Litinin, fadar Kremlin ta yi Allah-wadai da kisan Shugaban Hizbullahi Hassan Nasrallah da hare-haren Isra’ila ta sama ...
A shirin Ilimi na wannan makon mun duba matsalar yawan yaran da basa zuwa makaranta a Najeriya, wadanda hukumar UNICEF ta ce ...
Shugaban Hezbollah na riko ya sha alwashin ci gaba da yakar Isra’ila sannan ya bayyana cewar a shirye kungiyar take ta shafe ...
Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon, zai yi nazari ne kan takaddamar kudaden fanshon din wasu 'yan sandan Najeriya da suka ...
Gabanin fara bukukuwan murnar zagayowar ranar samun ‘yancin kan Najeriya karo na 64, rundunar ‘yan sandan babban birnin ...